World News

Yanzu Yanzu muke samun rahotan yadda yan garuwa suka dauki wani bawan Allah mai suna malam kasimu a bakori dake jahar katsina ga yadda abun yafaru…

Ku sa Malam Kasimu cikin addu’o’inku na Allah Ya kubutar da shi, yau sati ɗaya da yan bindiga suka dauke shi har cikin gidansa a Kandarawa ƙaramar hukumar Bakori

Yan bindigar sun yi garkuwa da shi a ranar Larabar da ta wuce 22 ga watan 2 na wannan watan na February 2024, da wajen misalin karfe 11pm na dare, har cikin gidansa dake Kandarawa, ƙaramar hukumar Bakori jihar Katsina.

Har kuma yanzun ba su bogo waya don bayyana halin da yake ciki da abin suke so ba, muna roƙon Allah Ya kubutar da shi cikin aminci

Daga, Sulaiman Mai Farinjini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button