World News

Tohfa!! Wata Sabuwa a jihar katsina gwamna Dikko Radda yace duk wanda Hukumar Hisbah ta kama ba ruwan shi kawai ayi masa hukunci…

Tohfa!! Wata Sabuwa a jihar katsina gwamna Dikko Radda yace duk wanda Hukumar Hisbah ta kama ba ruwan shi kawai ayi masa hukunci.

Masha Allah yanzu mukai karo da bidiyan gwamnan katsina wato dikko radda yana bayani akan hukumar Hisbah da take aiki a jahar sa yayi magana mai kyau kuma haka ya kama ta ace duk wani mai kishin addi yayi indai kishin ba’aiya baki yake ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button