World News

Kuna ganin gwamnonin Arewa na iya zaman dirshan a fadar shugaban kasa game da matsalar tsaro?

Kuna ganin gwamnonin Arewa na iya zaman dirshan a fadar shugaban kasa game da matsalar tsaro? wannan labarin yafito ne daga shafin jakadiya tv kai tsaye.

Shafin jakadiya TV ta wallafa wani faifan video da na tattauna da Comrd Jamilu Aliyu Charanchi akan matsalar tsaro da ake fama da ida a arewacin Nijeriya musamman ga wannan lokacin tsada tayi yawa.

Gashi mutanan da ake fama da wannan abun a jahohin su ana tabibiyar su ana kashewa wasu ana korar su daga inda suke noma suna samun abuncin daza suke saka wa acikin shin lallai ClKwamared yayi magana mai kyau ga bidiyan anan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button