World News

Yadda yan bõkō harma suka kore shi daga gidansa sukai masa wula kanci abun tausayi ga yara kanana…

Yadda yan bõkō harma suka kore shi daga gidansa sukai masa wula kanci abun tausayi ga yara kanana..

Lallai ya kama ta ace shuwa gaban ninmu hankalin su ya dawo kammu ya kama ta ace kowa yana kula da jama’ar sa.

Domin idan ana irin wannan tafiyar babu wani dan siyasa dazai mutunci a idan talaka sabo da halin da ake ciki.

Dan haka zamu saka muku wannan bidiyan anan domin ku gani da idan ku kuji duk abun da yafaru dashi harda iyalan sa.

Ga wanda kuma yake da bukatar tai maka masa to kawai sai yanufi shafin maibiredi tv 📺 dake youtube.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button