World News
Mazhabace kawai zata iya hadakan musulmin Nigeria andaina kafirtta juna_dr Ahmad gumi yayi zazzafar magana…
Mazhabace kawai zata iya hadakan musulmin Nigeria andaina kafirtta juna_dr Ahmad gumi yayi zazzafar magana.
Da yanwan jama’a daman suna ganin akwai bukatar ace an samu fuskantar juna tsakanin yan wannan mazahabar da yan wannan mazahabar domin haka ne zai bada damar mutane da yawa su gane addini yadda yake.
Ga dai bidiyan Shiekh dr Ahmad gumi.