World News

Maryam Booth tane mi ayiwa jaruma Amal Umar adalci bayan kotu ta chafke jarumar domin gudanar da wasu bincike…

Maryam Booth tane mi ayiwa jaruma Amal Umar adalci bayan kotu ta tsafke jarumar domin gudanar da wasu bincike..

Wai menene yake faruwa da jaruma Amal Umar ne a wannan azumin munga bidiyan yadda ake ga madidi da jarumar cewa an maka ta a kotu sabo da wani dalili shin menene yake faruwa.

Ga dai abun da Maryam Booth ta fada akan jarumar Amal Umar ko kuma muce ga posted din da Maryam booth tayi akan Amal Umar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button