World News

Jami’an tsaro sun kama daya daga cikin wa yanda sukaje har babbar jami’ar gusau suka saci Dalibai mata domin karbar kudin fansa…

Jami’an tsaro sun kama daya daga cikin wa yanda sukaje har babbar jami’ar gusau suka saci Dalibai mata domin karbar kudin fansa.

A yau da safan nan mukai karo da wani fai fan bidiyo wanda yake nuna mana cewa jami’an tsaro sun kama daya daga cikin wa yanda sukaje har cikin jami’ar gusau suka dauki  Dali bai kama yadda za kuji yana fada.

Acikin wannan fai fan bidiyo da muka hadu dashi a akan shafin hausaroom dake Instagram bayan munga bidiyan ne mukai makarin kawo muku shi domin kusan abun da yake faruwa.

Ga bidiyan anan kasa zaku iya kallan sa akan wannan site  namu ko kuma kudanna inda aka saka Instagram domin kuje kan shafin ku kalli bidiyan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button