World News
Allah gatan talaka: Farashin kayan masarufi sun kara tashin gwauran zabi gashi ana daf da fara azumi menene ra’ayinku…
Allah gatan talaka: Farashin kayan masarufi sun kara tashin gwauran zabi gashi ana daf da fara azumi menene ra’ayinku…
A kasuwar Giwa ta jihar Kaduna, yau Alhamis farashin bubunan hatsi na abincin talaka ya kara tashi sosai, inda masara har ta koma N57, 000
Ku karanta farashin baki ɗaya kamar yadda Katsina Daily News ta tattaro daga Hamza Yakubu;
Farashin buhun masara dubu #57,000
Farashin buhun waken suya #61,000
Farashin gero #57,000
Farashin shinkafa Mai bawo #48,000
Farashin dawa #51,000
farin wake # 95000