World News

Bidiyan wata yarinya kenan data nuna soyayyar Allah a fili acikin wani bidiyo abun ya burge mutane da yawa domin kuwa abun da ta fada ya bada mamaki…

Bidiyan wata yarinya kenan data nuna soyayyar Allah a fili acikin wani bidiyo abun ya burge mutane da yawa domin kuwa abun da ta fada ya bada mamaki.

Wannan itace ya rinyar da aka fara ganin bidiyan yanta yanzu a social media yana kewa yawa tana magana akan a fadawa Allah tayi sallah inda ma haifin ta ya bayyana mata cewa ai daman Allah ya ganta alokacin da takeyi.

Domin shi Allah babu wani abu da yake boye masa komai shine yayi shi dan haka babu wani abu da zai boye wa Allah ma dau kakin sarki, dan haka va bidiyan anan kasa kadan domin kugani, daman ha kama ta ace yara ana nuna musu girman Allah, a nuna musu hanyar da annabi Muhammad S.A.W yazo mana da ita wacca zamuyi bautar Allah akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button