World News

Yadda Dr Ahmad gumi ya aika sako ga sheikh Ibrahim zakzaky ya dawo kan mazahabar malikiyya..

Yadda Dr Ahmad gumi ya aika sako ga sheikh Ibrahim zakzaky ya dawo kan mazahabar malikiyya shin menene ra’ayinku akan kudirin malam.

Malam Ahmad gumi yayi kira namusamman fa Shiekh Ibrahim zakzaky akan ya dawo mazahabr malikiyya shin a tinanin ku wanna dalilin ne yasa malam yayi wannan kiran karkudamu za kuji komai acikin wannan bidiyan.

Ga bidiyan anan kasa domin kowa yaji dalilan da suka saka malam Ahmad gumi yayi wannan kiran.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button