World News

Dr isah Ali pantami ya bada labarin yadda yan ta adda suka turo masa wasika akan lallai dolane ranar zai bar duniya wasika bai tada hankali…

Dr isah Ali pantami ya bada labarin yadda yan ta adda suka turo masa wasika akan lallai dolane ranar zai bar duniya wasika bai tada hankali.

Wani fai fan bidiyo da muka gano a wani shafi dake kan YouTube malam pantami yana bayani akan yadda wasu yan ta adda suka turamasa wasika akan lallai ranar zasu kashe shi haka kuwa ya karan ta wasikar kuma yaci gaba da baccin sa harda minshari.

Zaku iya kallan wannan bidiyan anan kasa domin ku gane wa idanku.

https://youtu.be/Z9B2dbKdDE?si=TiQtvUW-2T5JWkA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button