World News

Mahaifin sa yaki kula dashi tunda ya fara rashin lafiya kalli yadda wani kwatan kurji yafito masa a habarsa jama’a a tai maki yaran nan.

Mahaifin sa yaki kula dashi tunda ya fara rashin lafiya kalli yadda wani kwatan kurji yafito masa a habarsa jama’a a tai maki yaran nan.

Da yawan mutane suna fuskantar irin wannan damuwar amma su tasu bata bayyana bane domin wani yana can babu wanda yaje wajan sa balle ma yayi masa bidiyo a kawo wa al’ummar annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam sukai maka masa.

Amma wannan yaran da’a Kwai bukatar idan kuna da hali ku tai maka masa domin idan ka kalli wannan bidiyon zaka cika da tausayin yaran ga wanda suke san tai makon wannan yaran ga sikirin shot anan kasa na account number.

Sannan idan kuna san karin bayani akan wannan yaran zaku iya du bawa acikin wannan sikirin shot din akwai number waya akwai account number Allah ya bada ikon tai makawa wannan yaran.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button