World News
Yadda wani mugun iri yashiga hannun hukuma duk ya bayyana yadda suke sace mutane…
![](https://i0.wp.com/arewadrop.com/wp-content/uploads/2024/03/Capture-2024-03-11-14.46.39.jpg?fit=1920%2C1080&ssl=1)
Yadda wani mugun iri yashiga hannun hukuma duk ya bayyana yadda suke sace mutane.
Ana fama da in security a arewacin ni kamar yadda aka kama wani dan ta adda da aka hada baki dashi ana ai kata barna a bayan kasa ana cutar da yan uwan sa musulmai baki daya.
Ga bidiyan sa anan kasa kadan zaku iya kallan wannan bidiyan domin gani a zahiri yafi bada dogon labari dan haka bidiyan anan kasa zakuji duk yadda aka tattauna dashi.