World News

Yanzu ina amfanin irin wannan yadda akai kaca kaca da malam lawan triumph akan mumbarin siyasar kano lallai akwai darasi a wannan bidiyan amma ga malamai…

Yanzu ina amfanin irin wannan yadda akai kaxa kaca da malam lawan triumph akan mumbarin siyasar kano lallai akwai darasi a wannan bidiyan amma ga malamai.

Kamar yadda malamai suke bayyana cewa babu abun da zai hana malamai shiga siyasa amma kuma da yawan mabiya malaman addinin Musulunci basasan malaman nasu sushiga harkar siyasar kasar nan.

Sabo da yanzu zaka iyaji wani yafito yana zagin malamin ka wanda kake ganin mutuncin sa kaga kai ma baza kai shiru ba zaka ce zaka mayar da martani ana fara samun irin wannan abu shikenan.

Komai ya lalace, to yanzu maganar da muke muku gashi hakan tafara faruwa domin kuwa idan kaji yadda A’in jafaru take wa malam lawan triumph wani zazzafan radda dolane sai kani wani iri acikin ranka, ga dai bidiyan anan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button