World News

Wannan labari sai dai innalillahi an dakawa kayan abinci wawa a gaban gwamna da makarraban sa a jahar Jigawa kalli cikakken bidiyon…

Wannan labari sai dai innalillahi an dakawa kayan abinci wawa a gaban gwamna da makarraban sa a jahar Jigawa kalli cikakken bidiyon.

Zaku iya kallan wannan bidiyan anan kasa kadan amma bari mudanyi tsokaci akan wannan abun da yake faruwa da farko dai zan fara Kira ga shuwa gaban ninmu domin su duba girman Allah su wai wayi talaka.

Domin akwai matsala a wannan kasar a yanzu haka muna fatan Allah ya kawo mana sauki idan aka ce za’a shiga wannan matsalar a shekara daya bayan wani zai iya cewa karya ne amma gashi dan arewa yana da kawa motar abinci wawa ko kuma store din abinci wawa.

Sannan sai abu na 2 lallai idan talaka ya shiga wani tsanani ya kama ta yasan babu mai fitar dashi a wannan tsananin face Allah, sata dai babu kyau domin duk wanda ka dau masa kaya tofa sai ka biyashi.

Yanzu ku duba wannan bidiyan dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button