World News
Yanzu Yanzu muke samun labari cewa jarumi yakubu Muhammad yahadu da hatsarin mota a hanyarsa ta dawowa kano daga abuja…
Yanzu Yanzu muke samun labari cewa jarumi yakubu Muhammad yahadu da hatsarin mota a hanyarsa ta dawowa kano daga abuja karan ta karin bayani.
Ficaccan jarumin masana’antar kannywood Yakubu Muhammad ya wallafa wani fai fan bidiyo akan shafin na Instagram yana bayyana yadda yahadu da hatsarin mota akan hanyarsa ta dawowa kano daga abuja.
Alhamdullah jarumin ya tsallake rijiya da baya cikin ikon Allah domin babu abun da yafaru dashi sabo da a bidiyan daya wallafa akan shafin nasa shine yake daukan bidiyan motar bayan ta haukan wani katan dutse.
Ga bidiyan anan kasa hafi da hotan yadda motar tasa tayi dameji bayan hatsarin ya auku.