World News

Tofa Shiekh kabiru gambe ya yiwa izalar jos wankin babban bargo Allah ya kawo mana mafita a kasar nan…

Tofa Shiekh kabiru gambe ya yiwa izalar jos wankin babban bargo Allah ya kawo mana mafita a kasar nan.

Kamar yadda malamai suke ta kokarin ganin kowa yabi hanyar data dace amma me yake faruwa sai kaga malamai sun kasa fuskan tarjuna a tsakanin su kamar dai yadda kowa yasa yanzu malamai suna yawan raddi.

Mai makon idan anga wani yana kan mata ai kungiya domin duk inda yake aje wajan sa a zana dashi a tattauna batu akan Ilimin da ake gani zai iya hallakar da jama’a idan yaci gaba da tafiya akan sa.

Idan kuma aka ne meshi yaki zuwa sai a bashi dama ya fadi inda za’a zo a same shi domin ayi mukabala dashi kuma anuna masa gaskiya tare dashi da mabiyan sa baki daya dan haka yanzu ga dan wani karamin misali anan ku kalli bidiyan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button