World News

Abdullahi haruna kiyawa yafitar da sanarwar atisayen harbin bindiga daza ayi a Hawan Kalibawa dake Karamar Hukumar Dawakin Tofa…

Abdullahi haruna kiyawa yafitar da rahotan yadda za’ayi atisayan harbin bindiga za’a fara wannan atisayan ne a ranar 5 ga wata sar zuwa 6 ga wata ana wannan atisayan dan haka kaga mutane suji tsoro hakan.

Kamar yadda ya wallafa akan shafinsa na facebook domin sanarwa mutanan da suke kusa da wannan gurin domin kada suji tsoro sanan kuma kada su kusanci gurin domin tsaro badan tsoro ba.

Zaku iya karan ta abun da ya rubutu ta ana kasa kadan idan kuma kuna so zaku kalli bidiyan ne sai ku danna wannan link din dake kasa zai kai ku har inda zaku kalli wannana bidiyan nasarawar.

“Jama’a Assalamu Alaikum

Yan Sanda zasu gudanar da atisayen harbin bindiga a kebantaccen wurinnan na Hawan Kalibawa dake Karamar Hukumar Dawakin Tofa, ranar Talata da laraba (5th & 6th) “March, 2024″.”

Abdullahi haruna kiyawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button