World News

Labari mai faranta rai: karanta abun da yafaru tsakanin abba gida gida da Sheikh Daurawa a jiya Munday…

Bayan gumurzu da yamutsa hazo a kafafen sadarwa game da kalaman da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi akan Malam Daurawa shugaban hukumar Hisbah, da har hakan ya jawo Malam aje aikinsa, yau dai gwamna ya kira shehin malamin an yi zaman sulhu, Sheikh Daurawa zai ci gaba da rike hukumarsa ta Hisbah.

Maganar da ake muku a yanzu haka Malam aminu daurawa ya koma kan aikin sa dominate yaci gaba daga inda yadora dan haka wannan abun mutane da yawa abun yafaran ta msusu yansu.

Ya kukaji bayan kunji labarin jiya abba gida gida ya nemi zaman sunlhu da malam aminu daurawa domin ya dawo kan mukamin sa da yabari a satin daya gaba da amma dai daga karshe malam ya koma kan aikin sa daram.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button