World News

Masu zagina akan hadakai da Yan shi,a sunji kunya Dr Ahmad gumi yayi martani…

Masu zagina akan hadakai da Yan shi,a sunji kunya Dr Ahmad gumi yayi martani.

wasu da yawa suna magana akan yadda Dr Ahmad gumi yake bin bayan yan shi’a amma daga karshe dai ga wani bayani daya fito daga bakin malam akan wa yanda suke caccakar sa ta bayan fage akan abun da yake faruwa.

Ga wani cikakken bidiyo wanda ya kama ta ace kun kalla akan Dr Ahmad gumi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button