World News

Tirkashi kalli jerin jaruman kannywood da sana arsu kafinsu daukaka

Hausawa nacewa asan mutum asan sana arsa ado gwanja daddy hikima abale maryam yahaya hadiza gabon duk da sana arsu .

Kamar yadda kuka gani a jikin wannan zazzafan hoton kowa yasan ado gwanja shayi yake siyarwa kafin Allah yayimai daukaka a kannywood .

Allah Yasa mudace Ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site mai albarka Ku Ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button