World News

Wa yanda suka sace wani yaro sukai silar barinsa duniya daga karshe dai an kamosu daya bayan daya – Abdullahi haruna kiyawa…

Wa yanda suka sace wani yaro sukai silar barinsa duniya daga karshe dai an kamosu daya bayan daya – Abdullahi haruna kiyawa.

Kamar yadda muka kawo muku bidiyan daya daga cikin mutanan da suka kashe wani yaro bayan sunyi garkuwa dashi sai daga baya kuma asirin su yatonu amma da farko daya aka kama sai daga baya aka kama na biyun.

Dan haka ba tare da bata lokaci zamu turaku inda zaku kalli inda bidiyan yake, guri na farko zaku iya danna wannan link din dake ka domin ganin yadda Abdullahi haruna kiyawa ya tattauna da yan ta addan.

Ko kuma kuje kan facebook kuyi sacin din wannan sunan @Abdullahi haruna kiyawa,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button