World News

Ko makiyin abba gida gida ne kai idan kaga abun da yayi a wannan bidiyan sai kaji ya burge ka, yaro ya amsa tambayar da akai masa…

Ko makiyin abba gida gida ne kai idan kaga abun da yayi a wannan bidiyan sai kaji kana ya burge ka, yaro ya amsa tambayar da akai masa.

Da yawan mutane sunji dafin abun da yafaru amma duk da cewa abun da abba gida gida yayi a wannan bidiyan abun yabawa ne amma musan tabbas dolane sai wasu sunce abun bayyi ba dan haka ga wannan bidiyan ku gani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button