World News

Jerin masu kudin kannywood kenan kamar yadda wani influencer yafada ga jerin Jaruman kamar haka…

Jerin masu kudin kannywood kenan kamar yadda wani influencer yafada ga jerin Jaruman kamar haka.

Wasu suna ganin anya wannan ne jaruman kannywood da suka fi kudi a kannywood kuwa amma dai bari mudan tofa al’barkacin bakin mu arewa drop tayi sha’awar kawo wannan analysis.

A mahangar arewa drop tana gani indai maganar kudi ake yi a kannywood tofa mawaki Rarara ne zai fara zuwa na farko a kannywood nasan wasu da yawa zasu ce ai rarara badan kannywood bane.

Gaskiya to masu fadin haka sun sabawa abun fahimta domin kuwa idan aka xe mawaki tofa kamar ance mai harkar film ne domin kuwa a yanzu da suwa rarara yake harka kuce min yan film kuma shima mawaki ne.

Dan haka a mahangar arewa drop rarara shine zai kasan ce mutum na farko idan ana maganar kudi acikin kannywood amma ga wanda aka bayyana a matsayin wanda suka fi kowa kudi a kannywood din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button