World News

Bayan tayi al’washin kashe kanta ko kuma ta kashe qanda zai aure ta daga karshe yan uwan ta sun cetota daga hallaka…

Bayan tayi al’washin kashe kanta ko kuma ta kashe qanda zai aure ta daga karshe yan uwan ta sun cetota daga hallaka.

Labarin daya faru watanni 5 baya amma kuma sai muka ga ai irin wannan labarin darasi ne akan yan baya shine muka kawo shi nan domin kuji abun da yake faruwa domin idan kuna da mai irin wannan tinin kusan ya zakuyi da ita.

Ko kuma idan kina da irin wannan tinanin sai kisan me ya kama ta kiyi Dan haka ga wannan bidiyan anan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button