World News

Muleka: fannin kwalliya shin zaki iya yin wannan kwalliyar ko zaka iya barin budurwar ka tayi wannan kwalliyar mai da tsohuwa yarinya…

Muleka: fannin kwalliya shin zaki iyayin wannan kwalliyar ko zaka iya barin budurwar ka tayi wannan kwalliyar mai da tsohuwa yarinya.

Haka kawai mukai karo da wannan bidiyan sai muka ga ya kama ta a kawo shi domin akwai mata yan kwalisa sannan akwai mazan ma yan kwalisa, wani matashin sai yace shifa yafisan farar mace.

Haka ake ta fama su kuma mata sun kasa gane wa shifa namiji yana da wani abu idan yace wannan abun yana burge shi yanzu anjima fa zai iya can zawa dan haka muka ce lallai zamu zo da wannan bidiyan.

Dan haka ga wannan bidiyan nan kasa mata nake so su gani banda maza idan ka kallama a matsayin ka na namiji me zaka gani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button