World News

Masha Allah yadda aka kaddamar da raban kayan abinci a jahar Zamfara domin rage radadin halin da ake ciki “Maibiredi TV”

Masha Allah yadda aka kaddamar da raban kayan abinci a jahar Zamfara domin rage radadin halin da ake ciki.

Muna ci gaba da ganin yadda wasu gwamnoni suke kokarin ganin sun tausayawa talaka a wannan lokacin ta hanyar zaba kayan abinci amma kuma wasu suna ganin bawai iya hakan ake da bukata ba.

Domin wasu suna ganin da’a ce an kawo musu kayan abinci an raba musu gwara ace kayan abincin ne ya sauka wato farshin sa ya rage kudi hakan zaifi musu akan ace ana raba musu kudi ko kayan abinci.

Zaku iya kallan wannan bidiyan domin kuji irin jahar zamfara take so a tallafawa marassa karfi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button