World News

Alhamdullah cikakkyan bayani akan babban dan ta adda da aka kawar daga doran kasa mai suna dogo gide  shiga kaga komai daki daki…

Tun daga safiyar yau ana yada wani hoto da cewa shine hoton dan bindiga dogo gide ne wanda wasu sunyi murna wasu kuma sun shiga tambaba, wannan al’amarin ya sanya mutane rudani sosai.

Nan take wani mai amfani da kafar Sada zumunta mai suna Abdallah habeeb ya karya wannan rahoto na hoton da ake alaƙanta da dogo gide inda ya ke cewa.

“Dan Allah before we spread out a news make sure we verified it,I have being seeing this picture going viral that he is DOGO GIDE,I want everyone to disregard the news,this not DOGO GIDE , he is dan asabe known as sabebe,


Dan tudun Nupawa ne anan kaduna,yana sana’ar gwangwanne a Lagos Kuma tsohon player lambu united ne kwanaki auranshi yataso har yadawo Allah ya jarabceshi da rashin lafiya ya dade yana jinya da yasami sauki shine ya koma Lagos ya  where he had and accident at seme boader almost 2weeks kenan,Kuma shi dogo gide ai ance harbinshi akayi,did u see any injury Na harbi a jikin wannan???

Allah ya jikanshi ya gafarta mishi”

Wannan shine abinda malam Abdallah habeeb ya ruwaito labari a cikin hoto bamu rage ba kuma bamu ƙara ba, ko fassara wasu kalamai bamu ba domin asalin abinda ya rubuta munka kawo muku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button