World News

Naziru sarkin waka ya gwangwaje Sunusi lamido da sabuwar waka…

Sabuwar wakar da aka yiwa sanusi lamido Domin tayashi murnar dawo kan kujerarsa…

Sabuwar wakar da aka yiwa sanusi lamido Domin tayashi murnar dawo kan kujerarsa…

Fitaccen mawakin Naziru sarkin waka yayi magana akan cewa lallai ya kamata sanusi lamido ya dawo sarkin kano duba da irin alkhairi da yayiwa al’ummar jihar kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button