World News

Ikon Allah sai kallo bidiyan matashin daya shirya yin aure da sana’ar sa ta sakar a kurkin kaji ina matasa masu cewa sai ta fashe zasuyi aure…

Ikon Allah sai kallo bidiyan matashin daya shirya yin aure da sana’ar sa ta sakar a kurkin kaji ina matasa masu cewa sai ta fashe zasuyi aure.

Wannan bidiyan munyi karo dashi akan shafin jakadiya tv dake kan YouTube duk da cewa bawai sabon bidiyo bane amma munga ako da yaushe mutum zai iya kafa misali da wannan bidiyan idan yana san jawo hankalin matasa akan aure.

Matasa a tsaya a nutsu maganar cewa sai kayi kudi za kayi aure to kasani kudi lokaci ne dashi idan Allah yayi zakai kudi tofa nan da nan ne dan haka a dai na raudarar kai kawai idan kana da sana’a kayi aure shine mafita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button