World News

Ashe Haka Rakumi 🐫 Yake 😭 Kalli Bidiyon Yadda Aka Dora Masa Kayan…

Ashe Haka Rakumi 🐫 Yake 😭 Kalli Bidiyon Yadda Aka Dora Masa Kayan.

Mutane da yawa sunyi mamaki ganin yadda wannan rakumin ya dauki wan can kayan duk da kayan yana da yawa sosai, amma ba abun mamaki bane domin kowa yasa irin yadda Allah ya hallicci rakumi.

Rakumi yana da abu buwan mamaki sosai kama daga kam karfi yana yin yadda yake rayuwa a guraran da suke da wahalar zama amma shi yana tayiwa a wajan kamar sahara kaga in ba rakumi ba tafiya aciki sahara tana yiwa dabbobi wahala sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button