World News

Kusan su 20 ne sukai hatsari ita kadai ce tarayu acikin motar Allah mai yadda yaso da bawan sa saurara abun da take fada…

Kusan su 20 ne sukai hatsari ita madai ce tarayu acikin motar Allah mai yadda yaso da bawan sa saurara abun da take fada.

A wani fai fan bidiyo da aka wallafa a shafin mai biredi sati 1 daya gaba ta wata baiwar Allah kenan wacca Allah yayi da sauran kwanan ta anan gaba sunyi hatsarin mota ne kusan su 20 ne acikin motar amma ita kadai ce tashi.

Allah yaji musulmai baki dayammu zamu saka muku wannan fai fan bidiyo nata domin kuji abun da take fada da kanta muna rokon Allah yabata lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button