World News

Ikon Allah sai kallo wani babban mutum ya bukaci a bashi auran murja, shi yana santa tunda ya ga wasu suna gudun ta ga cikakken bidiyon nashi ana dai…

Ikon Allah sai kallo wani matashi ko muce wani mai dan shekaru ya bukaci a bashi auran murja shi yana santa kalli cikakken bidiyon nashi.

Masu iya magana kance dai dan wani karka can can wani wani mutum kenan daya bayyana yana ne man auran murja ibrahim kunya wanda shi a nashi ganin al’ummar kano sun tsani murja ne basa san ga.

Kuma a zahirin gaskiya ba haka bane domin kowa yasan kano gari ne da ake nuna soyayya dai wa dai da ma’ana soyayyar da bata wuce shari’a ba domin idan a kano kake kasan babu wanda ake nuna masa kabilanci.

Amma idan kacw zaka zauna a jahar kano kuma zaka lalata tarbiyyar yaran mutane tofa maganar gaskiya kawai kashin ka ya bushe domin za’a dau mataki akan ka, tofa wannan abun ne yafaru da murja harwasu suke ganin san tane ba’ayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button