World News

Allah mai yadda yaso kalli bidiyon hadawar abba gida gida da babban dan kwalan kafa na Nigeria Ahmad Musa…

Allah mai yadda yaso kalli bidiyon hadawar abba gida gida da babban dan kwalan kafa na Nigeria Ahmad Musa.

Wani fai fan bidiyo kenan da mukai karo dashi sai muka ga abun yabirge mu ganin yadda Ahmad Musa ya hadu da abba gida gida gwamnan kano mai ci a wannan lokacin lallai idan ka tashi Allah zai tai make ka.

Da kai nake mai karotu a wannan lokacin domin kuwa wannan ba karamin abun jindadi bane kaga ana samun fuskantar juna tsakanin shugabanni da kuma wa yansa ake wakil ta walau talaka ne ko mai karfi.

Dan haka zan sakar muku bidiyan domin kuji wanna furuci abba ya yiwa Ahmad Musa bayan sun hadu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button