World News

Tohfa!! Fada ya balle tsakanin yaran tsofaffin gwamnonin jihar Zamfara Dr. Bello Matawalle da Ahmed Sani Yarima suna ta faman tonawa kansu asiri me zaku ce akan su…

Tohfa!! Fada ya balle tsakanin yaran tsofaffin gwamnonin jihar Zamfara Dr. Bello Matawalle da Ahmed Sani Yarima suna ta faman tonawa kansu asiri me zaku ce akan su…

Bidiyon farko-king Naallah yaron Matawalle Bidiyo na biyu -Sani M Sani yaron Yarima Mi zaku ce??

Wannan abu ya samo asali ne biyo bayan dan sabanin da suka samu a siyasan ce dan haka yanzu zamu saka muku wannan bidiyan domin kuji menene yake faruwa dalla dalla ga bidiyan anan kasa kadan.

Tushan labarin: @arewablog

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button