World News

SO: lallai so maka hone yadda wasu zafafan hotunan wasu ma’aurata yake yawo a social media abun ya bawa jama’a mamaki shin menene ra’ayinku…

SO: lallai so maka hone yadda wasu zafafan hotunan wasu ma’aurata yake yawo a social media abun ya bawa jama’a mamaki shin menene ra’ayinku.

Da yawan mutane muna tinanin wannan fa ba aure sukai ba amma hakan ai ba haramun bane domin kowa yasan yadda addinin musulinci yazo mana da sauki sosai dan ka aure wacca ta gurme meka ai bahamun bane.

Amma a yanzu wasu suna ganin ba ko wane zai iyayin hakan ba dan haka ga wannan hotunan daya bayan daya domin kucika Idanun ku dasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button