World News

Namiji yane mi namiji haramun ne Wani jarumin Tik-Tok yafito ya gargadi masu bibiyar sa da wannan banzar alakar…

Namiji yane mi namiji haramun ne Wani jarumin Tik-Tok yafito ya gargadi masu bibiyar sa da wannan banzar alakar lallai akwai kura.

Wani babban jarumin Tik-Tok yafito yayi tir da abu buwan da suke faruwa dashi a social media bayan yayi wani bidiyan barkwanci wanda ya saka da mammun kaya yana tosaro mazau nan sa yana cewa ya zabge farashi.

Wannan abun yasa wasu da yawa daga cikin maza suna ta bibiyar sa suna tambayar wai da gaske ya zabge farashi din ko kuma yaya tofa wannan maganar ashe ta batawa jarumin rai kwarai da gaske.

Kawai sai yafito yayi bidiyo yana cewa abu buwan da mutane suke binsa private suna gaya masa akan sunga bidiyan sa yana toro mazau nai yana cewa ya zaftare farashi, dan naka ga bidiyan anan kasa zaku funkanci komai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button