World News

Wani bawan Allah kenan daya bayyana yadda yake rayuwa kafa 1 a duniya kafa 1 a lahira bayan yan ta adda sunyi masa mugun rauni…

Wani bawan Allah kenan daya bayyana yadda yake rayuwa kafa 1 a duniya kafa 1 a lahira bayan yan ta adda sunyi masa mugun rauni.

Da yawan mutane idan sukaji labarin yan ta adda sun shiga wani garin sunyi rashin mutunci sai suyi tinin ba wani babban abu sukai ba amma a zahirin gaskiya ba haka abun yake ba domin wani abun munin sa yayi yawa.

Misali kamar yadda wannan bawan Allah sin yanuna yadda akai masa wani barna a jikin sa kai da ganin sa sai ka tausaya masa ga bidiyan nasa anan lasa ku gani za kuji abun da yake fada da bakin sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button