World News

Mawaki tijjani gandu ya saki zazzafar waka mai taken barka da zuwa sunusi lamido sunusi…

Mawakin kwankwasiyya tijjani gandu ya saki zazzafar wakarsa mai taken barka da zuwa sunusi lamido sunusi tun kafin a dawo da sarkin sunusi kan mukaminsa.

Yanzu haka dai jihar ta kano tana cike da murna wasu kuma bakin ciki bayan rushe masarautun jihar da kuma dawo da tsohon sarkin kano sunusi lamido sunusi kan mulkinsa.

Menene ra’ayinku akan wannan batun da muka kawo muku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button