World News

Crypto: muleka fannin hada hadar kudi ta internet yau, “Sunusi danjuma ali” da “Rabiu biyora” Aiha k nas, yayi tsokaci akan su akan harkar Crypto Currency…

Wani matashi kenan wanda ya wallafa wannan hotunan tare dayin bayani akan wa yan nan mutum biyun ganin yadda suke kawowa matasan arewa aikin samun kudi ako da yaushe.

Muna da niyyar tattau nawa akan wa yannan mutum, kawai sai muka ga wani matashi yayi rubutu akan shafin sa na facebook yana magana akan “Sunusi danjuma ali” da kuma “Rabiu biyora” ga rubutun dayayi anan kasa.

“wato wadannan Mutum Biyun ba Karamin Tasiri sukai ba wajen Kawo Revolution din Harkar Crypto Currency da Mining sukai a Arewa ba.
Daya Miner ne mai bin Kwakkwafi da kawo Update.
Dayan kuma Analyst ne da kawo Project
Rabiu Biyora
Sunusi Danjuma Ali
Matasan Arewa suna godiya, amma fa Su Honorables da yawa dole suji haushin ku sabida kun dauke musu yan Baranda masu Sako yazo ana Godiya😂😂”

Lallai wannan maganar da wannan matashin yayi akan su hakan yakara sawa zamuyi iya kokarin mu wajan ganin muna kawo muna wayar da matasan da badu gane harkar ba.

Kukasan ce da shafin ArewaDrop.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button