World News

Wata jarumar Tik-tok data gudu tabar jahar kano ta dawo bayan taji cewar daurawa ya aje aikin sa shin ko menene ma’nar dawowar ta me kukai noticed akai…

Wata jarumar Tik-tok data gudu tabar jahar kano ta dawo bayan taji cewar daurawa ya aje aikin sa shin ko menene ma’nar dawowar ta me kukai noticed akai.

Wata jarumar tiktok kenan data dawo jahar Kano bayan taji cewa lallai lallai daurawa ya sauka daga kan mukamin sa na shugaban hukumar Hisbah.

Batare da bata lokaci ba zamu saka muku wannan bidiyan domin ku gani da idan ku kuma kuni abun sa take fada da bakin ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button