World News

WATAN AZUMI: Abinci yayi tashin gwauron zabi a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya…

Watan Ramadan yana matsowa amma Farashin kayan abinci sai tashin gwauron zabi suke, inda a can baya an alaƙanta tashin gwauron zabi ne akan dala amma yanzu dala ta sauka amma abinci sai tashin gwauron zabi suke shin ina matsalar take

Tushan labari: Hausaloaded.com

A can baya an alakanta tashin gwauron zabi da abubuwan suke a Nijeriya akan dala wanda a yanzu yanzu dala ta sauka amma kuma kayan abinci da wasu abubuwa kenan suke ta tashi, shin wannan matsalar daga ina take.

1- Buhun Masara – 56,000 ja – 58,000
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 53,000 mori – 51,000 ta gida 56,000 farfara – 54,000 mori – 56,000
3- Buhun Gero – 44,000 maiwa – 54,000
4- Buhun Wake manya – 90,000 kanana 78,000 ja – 88,000

5- Buhun Waken suya – 60,000
6- Buhun Aya kanana – 36,000
7- Buhun Kalwa wankakka – 55,000 Mai gari – 45,000
8- Buhun Alabo – 37,000

Kasuwar garin Charanchi, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 62,000
2- Buhun Dawa – 56,000 _ 60,000
3- Buhun Gero – 58,000 60,000
4- Buhun Shinkafa – 125,000
5- Buhun Gyada – 125,000
6- Buhun Wake – 87,000 _ 92,000
7- Buhun Waken Suya – 60,000 _ 64,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 57,000
2- Buhun Dawa – 49,000
3- Buhun Gero – 59,000
4- Buhun Dauro –
5- Buhun Shinkafa – 120,000 samfarera – 45,000 ta tuwo – 123,000
6- Buhun Gyada – 87,000 ja – 100,000 Mai bawo –
28,000
7- Buhun wake – 94,000 ja – 100,000
8- Buhun Waken suya – 62,000
9- Buhun Alabo – 48,000
10- Buhun Barkono – 55,000
11- Buhun Alkama – 63,000
12- Buhun Aya – 65,000

Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara fara – 57,000 Ja – 57,000
2- Buhun Dawa – 50,000
3- Buhun Gero – 57,000
4- Buhun Dauro – 58,000
5- Buhun Gyada – 130,000 Mai bawo – 25,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 125,000 shanshera – 47,000
7- Buhun Wake – 91,000
8- Buhun waken suya – 61,000
9- Buhun Dabino – 125,000
10- Buhun Dankali – 25,000
11- Buhun Tarugu – 75,000
12- Buhun Alabo – 60,000
13- Buhun Barkono – 50,000

Kasuwar garin Mai’adua, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 64,000
2- Buhun Dawa – 60,000
3- Buhun Gero – 62000
4- Buhun Dauro – 56,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 120,000 shanshera – 45,000
6- Buhun Wake – 88,000
7- Buhun waken suya – 70,500
8- Buhun Ridi – 148,000
9- Buhun Alkama – 68,000
10- Buhun Kalwa – 55,000
11- Buhun Alabo – 45,000
12- Buhun Aya Kanana – 38,000 ta giwa – 45,000
13- Buhun Dankali – 35,000

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 58,000
2- Buhun Dawa – ja – 50,000 Fara – 50,000
3- Buhun Gero – 56,000
4- Buhun Dauro – 52,000
5- Buhun Shinkafa – 130,000 Shanshera – 46,000
6- Buhun Gyada – 100,018
7- Buhun Dabino – 136,000
8- Buhun wake – 88,000
9- Buhun waken suya – 60,00
10- Buhun Dankali – 30,000
11- Buhun Tattasai kauda – 40,000
12- Buhun Tarugu – 22,000
13- Buhun Tumatur kauda – 50,000
14- Buhun Barkono – 48,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button