World News

Tofah! an gano bidiyan wani garjejan saurayi yana kuka sai yabi amarya gidata da’alamu kanin amaryar ne menene ra’ayinku akan sa…

Tofah! an gano bidiyan wani garjejan saurayi yana kuka sai yabi amarya gidata da’alamu kanin amaryar ne menene ra’ayinku akan sa.

Wani abun mamaki da mukai karo dashi kenan wai daman har a wannan lokacin ana samun irin wannan samarin ko kuma muce iri wannan shakuwar tsakanin yan uwa 2 abun ya bawa jama’a da yawa mamaki

Ga bidiyan dai ana lasa kugani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button