World News

Masha Allah kalli bidiyon nan kaga yadda Adam a zango zai burgeka shi da mahaifiyarsa…

Masu magana na cewa uwa mai dadi duk Wanda ya rasa uwa yayi kuka haduwar jarumi Adam a zango da mahaifiyarsa a wani hoto lamarin yayi kyau sosai da sosai .

Kamar yadda kuka sani ba kowanne jarumi ne yake hoto da mahaifansa irin yadda Adam a zangon yayi ba hakane ya kayatar da Jama,a .

Saboda iyaye sune jigon rayuwa gaba ki daya duniya da lahira Allah yasa mudace Allah ya taimaki iyayenmu duniya da lahira Ameen summa ameen .

Daga hausaworldnews.com thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button