World News
Mahaifina yakibari Na Auri Wanda Nakeso Shiyasa Nabashi Kaina iyaye kusaurari wannan akwai darasi acikin bidiyan nan
![](https://i0.wp.com/arewadrop.com/wp-content/uploads/2024/03/Screenshot_20240302-174158_YouTube.jpg?fit=1439%2C811&ssl=1)
Mahaifina yakibari Na Auri Wanda Nakeso Shiyasa Nabashi Kaina Yayimin Ciki
Kalu Innalillahi wata Budurwa Tabawa Wani Saurayinta Kanta A Yanzu Haka Tana Dauke Da Juna biyu Hukuma Takamasu A Yanzu Haka Suna Hannu,
Wani Saurayi Yayi Bayanin Yadda Ya Hadu Da baiwar Allan Dayammata Ciki Har Na Tsawon watanni5 Hakan Yasa Hukuma Sukashiga Lamarin A Yayinda Uban Yarinyar Yamikasu Hannun Hukuma, kalli Cikakken Bidiyon Anan,