Uncategorized

Innalillahi yanzu yanzu yan bindiga sun hallaka wani babban kwamandan sojoji a jahar katsina ga yadda abun yafaru…

Tashin hankali; Yan bindiga sun kashe Major AG Mohammed babban kwamandan sansanin sojoji na garin Dan Ali dake kan hanyar Kankara zuwa Katsina

Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kashe babban kwamandan sansanin sojoji dake garin Sabon Garin Dan Ali dake karkakashin karamar hukumar Danmusa, nan jihar Katsina.

Kmar yadda Daily Trust ta rawaito kwamandan sojin ya gamu da ajalinsa ne a wani harin kwantan bauna da yan bindiga suka yi masu

Sansanin na Dan Ali, sojojin wurin suke fatattakar yan bindigar dake yankin karamar hukumar Kankara da Danmusa, Yantumaki da wani yanki da Dutsinma da Batsari a nan cikin jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button