World News

Ina yan kwalta ina yan badala kufito mu gwabza cewar Jami’an hukumar Hisbah bayan sunyi wani taran dan dazo a tsakiyar titi…

Ina yan kwalta ina yan badala kufito mu gwabza cewar Jami’an hukumar Hisbah bayan sunyi wani taran dan dazo a tsakiyar titi ya kana ta kabawa idan ka abinci…

Masha Allah yadda jama’an hukumar Hisbah sukai wani dan dazo suna nuna murnar dawowar Malam Aminu daurawa wato shugaban hukumar Hisbah na yanzu bayan yayi murabus daga baya aka roke shi ya dawo.

Lallai da alamu hukumar Hisbah zata farayin aiki yadda ya kama ya kuma muka fatan duk wani dan kano mai kishin Kano zai go yawa wannan hukumar bayan idan tayi wani aiki naba dai dai ba za’a gaya mata gaskiya.

Ga bidiyan yadda wannan abun ya faru dalla dalla akan titin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button