World News

Anda katar da sanata abdul ningi na tsawan wata 3 sabo da ya tona asirin yadda aka shirya sacewa talakan Nigeria tiriliyan 3 cewar “Northernblog”

Anda katar da sanata abdul ningi na tsawan wata 3 sabo da ya tona asirin yadda aka shirya sacewa talakan Nigeria tiriliyan 3 cewar “Northernblog”

Kamar yadda muka sami labarin an da katar da sanata abdul ninga saka makon wani abubda yafaru bayan an dakatar da sanatan na tsawan wata 3 dalilin daya sa Abdul ningi ya aje aikin sa na shugaban sanatocin arewa.

Shin menene ra’ayinku akan abun da yake tafiya a fadin wannan kasar tamu a yanzu haka Sannan ga karin bayani daga shafin Northernblog kamar yadda suka wallafa akan shafinsu na Instagram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button