World News

Da Dumi Duminsa yadda mawaki tijjani gandu yayi zazzafar waka akan abun da yafaru a jahar Kano tsakanin gwamna da malam daurawa…

Da Dumi Duminsa yadda mawaki tijjani gandu yayi zazzafar wakan akan abun da yafaru a jahar Kano tsakanin gwamna da malam daurawa.

Da yawan mutane sun sa abun da yafaru a jahar Kano daga ranar juma’a zuwa jiya an kai ruwa rana sosai kafin a shawo kan malam aminu daurawa bayan yace ya sauka daga kan kujerar sa ta Hisbah.

Bayan an sami sulhu tsakanin malam daurawa da muma gwamnatin jahar kano, sai kuma muaji wata wakar tijjani gandu mai taken SAKONA dan haka zaku iya kallan wannan bidiyan wakar anan kasa kadan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button