World News

Tohfa!! Buhari ne ya jefa mu a mus!fa domin ya sayarda mai wanda zaʼa gino na shekara biyu…

Tohfa!! Buhari ne ya jefa mu a mus!fa domin ya sayarda mai wanda zaʼa gino na shekara biyu da watanni sun koma kwashe kudin, Buhari ya cuc€ yan najeriya musamman ‘yan Arewa Inji- Dauda Rarara

Mi zaku ce??

Furucin mawaki dauda kahutu rarara ya ne man tada kura a social media bayan yace buhari nw ya jefa mutane acikin wannan halin da muke ciki bayan kuma a wancan lokacin babu wanda yake go yan bayan Buhari kamar mawaki rarara.

Amma ga dai bidiyan mawakin kuji abun da yake fada da bakin sa domin ance waka abakin mai ita tafi dadi kamar yadda malam bahaushe yake fada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button